Shayin Goruba

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Wannan shayin akwai Dadi sosai

Shayin Goruba

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan shayin akwai Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen shayi
  2. Goruba
  3. Kirfa
  4. Star Alif
  5. Cardamon
  6. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba ruwa a tukunya a saka garin goruba aciki a saka kirfa,star alif, cardamon,sugar sai a dora a barshi ya tafasa sosai sai a tace Shi

  2. 2

    Shikenan an kammala😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes