Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada butter da sugar ya bugu sosaii sai ki kawo kwai daya bayan daya
- 2
Kizuba kina juyawa ki kawo flavour ki zuba ki hada fulawa da baking powder
- 3
Kizuba ki juyawa ki shafawa pan din 4inchs ne ki raba biyu ki zuba zaki samu 4lyr
- 4
Yayi dadi
- 5
BYana nagama na hada butter icing dina nazuba flavour vanillah d milk na shafawa cake din.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Doughnuts cake
Wanna cake din akwai Dadi ga Kuma sauki back Bata lokaci wajen yinshi Feedies Kitchen -
-
-
-
-
Mug sponge cake
Mungode sosai manyanmu na cookpad Allah yakara daukaka TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
Vanilla cup cake
#Sady inason vanillah cup cake Marika,domin iyalina sunajin DA din cinsa NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) -
-
-
Cookies 🍪🍪
A gsky yy dadi sosai musamman idan kk sha d tea ko juice mai sanyi bazaki bawa yaro mai kwiwa ba😋😋 Umm Muhseen's kitchen -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16771493
sharhai