Burabusko/biski

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan abncin gargajiy ne

Burabusko/biski

Wannan abncin gargajiy ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Gero
  2. Attaruhu
  3. Kwai
  4. Mai
  5. Maggi onga
  6. tafarnuwaCitta da
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara gero a surfa miki sannan a barza sae ki wankeshi ki zuba a bowl ki saka maggi,onga,tafarnuwa,Citta danya,mai,albasa ki juya sosae Sannan ki zuba a steamer ki turarashi

  2. 2

    Ki Daga Kwai ki yanka albasa me lawashi

  3. 3

    In ya turaru sae ki zuba albasa me lawashi ki jujjuya Sannan ki rufe yayi minti biyar ki sauke

  4. 4

    Zaki iya cin ahi da miyar da kikeso
    Amma da miyar tausheta tafi dadi😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes