Cake mai kwakwa

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

#kwakwa ana flavor challenge shin nace bari Nima na wantsala nawa best flavor kar ayi ba ni. Ina matukar son kwakwa . Komai da akayi idan har da kwakwa ne inasonta

Cake mai kwakwa

#kwakwa ana flavor challenge shin nace bari Nima na wantsala nawa best flavor kar ayi ba ni. Ina matukar son kwakwa . Komai da akayi idan har da kwakwa ne inasonta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
Mutane biyar
  1. Butter 250grm
  2. Sugar 1cup not heap
  3. 2 cupsFlour
  4. 1 cupKwakwa
  5. 1/3 cupCoconut milk
  6. Baking powder cokali daya
  7. Coconut flavor
  8. 6eggs

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Da farko zaki jera duk Kayan da zakiyi anfani dashi

  2. 2

    Zaki samo bowl dinki ko mixer, ki zuba sugar da butter kiyi creaming nasu har sai sunyi creamy

  3. 3

    Sai kisa egg dinki guda daya sai ki sake buhari dakyau zakiga yayi fluffy kuma yayi fari

  4. 4

    Daga nan sai ki zuba sauran Kwai din daya bayan daya. Sai ki zuba coconut flavor dinki

  5. 5

    Sai ki fara zuba flour din ki Daman kin Riga da kin tankade flour din da baking powder

  6. 6

    Kina zuba flour din kadan kina ruwa ruwan kwakwa din haka zakiyi harki gama da dukka flour din da madaran kwakwan

  7. 7

    Daga nan sai ki zuba gurjajen kwakwadinki akai sai ki zuba cikin abinda kikeso ki gasa sai ki gasa.

  8. 8

    Cake din nan na da dadi sosai yara da manya duk sunasonshi

  9. 9

    Coconut milk kuma a gida nayishiZ na kasa kwakwana nayi blending na tace ruwan nayi anfani dashi. Kwakwan da na saka kuma a gida nayi akwai recipe din a cookpad page dina

  10. 10

    Gashinan bayan ya gasu

  11. 11

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

Similar Recipes