Shinkafa me inibi (White raisin jollop)

Asma'u Muneer
Asma'u Muneer @Asmeey19
Tura

Kayan aiki

1hr
6 yawan abinchi
  1. 4Basmati rice kofi
  2. Mai
  3. Kayan dandano
  4. 8Attarugu guda
  5. Inibi

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko xaki Dora tukunyar ki akan wuta sannan ki xuba ruwa Akai harsu tafasa.

  2. 2

    Sannan ki kawo shinkafar ki da kika wanke ki xuba tare da attarugu ki rufe ta tsawon minti 10.

  3. 3

    Xaki tsane shinkafarki a kwando kafin ta Ida dahuwa,sannan ki Dora tukunyar a gas ki xuba Mai a ciki da dakakkiyar tafarnuwa ki soyashi

  4. 4

    Sannan ki xuba maggi da sauran kayan dandano kina motsawa har maggin ya game duka abincin,sannan ki kawo tafasashshen ruwa kadan ki xuba ki rage wuta,

  5. 5

    Sannan ki xuba inibi dinki Akai ki rufe ta Ida dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asma'u Muneer
Asma'u Muneer @Asmeey19
rannar

sharhai (2)

Asma'u Muneer
Asma'u Muneer @Asmeey19
Wannan girki yana da dadi bakamar in ka murje attarugu a yayin da kake ci

Similar Recipes