Toasted cake

HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657

Nayi wannan ne sbd Ina sha'awan cin cake yau

Toasted cake

Nayi wannan ne sbd Ina sha'awan cin cake yau

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 10 cupsFlour
  2. 4Butter
  3. Kwai 20 manya
  4. Baking powder 2 tbl spoon
  5. Vanilla flavor Rabin kwalba
  6. 3 1/2 cupSugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko uwar gida ki zuba butter da sugar a bowl kiyita juyawa har se sugarn ya narke
    (Ba lalle se ya narke duka b Amma ki tabbatar rabi d kwata ya narke)

  2. 2

    Sannan ki fasa kwai a kwano daban sannan kizo ki juye akan hadin butter ki, kiyita gauraya wa harya hade jikinsa

  3. 3

    Sannan ki tankade flour ki zuba ki dauko Baking powder da vanilla ki zuba ki gauraya sosai yadda komai zaiji ta ko Ina

  4. 4

    Sannan ki hada toaster oven dinki idan yyi dumi seki shafa butter ki zuzzuba qullin aciki
    Sannan ki rufe
    Ki barshi y gasu
    Idan ya gasu seki cire ki sake shafa butter kisa wani qullin
    Kiyita Yi harki gama

  5. 5

    Shikenan toasted cake naki y gamu
    Zaki iya ci da tea ko wani drinks kokuma kici haka
    Aci dadi lfy 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HAJJA-ZEE Kitchen
HAJJA-ZEE Kitchen @hajjazee3657
rannar
I really love cooking,baking and more 🥰😍
Kara karantawa

Similar Recipes