Pancake

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mints
3 yawan abinchi
  1. 1 cupFulawa
  2. 3Egg
  3. 3 tbspbuta
  4. 2 tbspnmadara
  5. 5 tbspnsugar
  6. 1/2tblspn baking powder
  7. Pinch of salt

Umarnin dafa abinci

30 mints
  1. 1

    Na hada duka dry kayana guri daya na motsa su,I.e fulawa,baking powder,suga,salt da madara

  2. 2

    Sai na zuba egg da buta acikin hadi na,Sannan na zuba ruwa madai² har yayi kaurin da nike so.

  3. 3

    Na dora pan dina bisa huta,I put some drop of oil in my pan,yayi zafi sai na zuba mixture a ciki na barshi yayi golden brown,

  4. 4

    Masha Allah,pancake ya hadu.mun sha shi da tea ne as breakfast.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Salisu
rannar
Alhamdulillah, ina alfahari da girki.!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes