Butter cream frosting

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Butter Simas
  2. 1 kgIcing sugar
  3. Vanilla extract
  4. Food colour blue

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayi mixing butter da flavour har sai y sake yyi laushi,a zuba icing sugar a ci gaba da gaurayawa har y hade jikinshi

  2. 2

    A shafa a jikin cake din ta ko Ina sannan ayi amfani da scraper ayi labelling dinshi

  3. 3

    A zuba food coloring a sauran hadin 1 tspoon a gauraya har sai y bada kalan da akeso in bayyi b a qara kalan in yayi ruwa kuma a qara icing sugar

  4. 4

    Sai a hada nozzle da piping bag a zuba hadin ayi kalar kwalliyar da akeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asiyah Sulaiman
Asiyah Sulaiman @Bintsulaiman
rannar

sharhai

Similar Recipes