Yar tsala

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa 3mintuna
mutane 3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

awa 3mintuna
  1. 1

    Farko xaki surfa geronki ki kai markade yai laushi sosai sai ki rufe xuwa safia xaki bude xakiga ruwa ya kwanta sai ki tsiyaye ruwan ki xuba albasa yankakkiya d yeast d maggi d kubewa bushashshiya ko karkashi da flour ki daure shi yai kauri kamar na kosai sai ki xuba ruwan kanwa kadan sbd yakashe tsamin geron ki rufe ki barshi ya tashi.

  2. 2

    Bayan yatashi xaki dora mai akasko yai xafi sai ki rinka sassaka kullin nan kamar kina saka kosai in yasoyu sai a tsane a colender.

  3. 3

    Xaki samu garin kuli kisamasa yaji da maggi ki juya sai aci da shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes