Beetroot milk shake

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Abinshane mai saukin sarrafawa ga dadi ga Karin Lapia beetroot Yana Karin jini

Beetroot milk shake

Abinshane mai saukin sarrafawa ga dadi ga Karin Lapia beetroot Yana Karin jini

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
1 yawan abinchi
  1. 2Beetroot manya
  2. 1 cupVanilla ice cream
  3. 1/2 cupCondensed milk
  4. 2 cupsKankara

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Zaki fere beetroot dinki Bayan kin wanke Tas saiki yanka kananu daidai yanda blander dinki zata iya nikawa saiki zuba a blender ki Kawo kankara kisa kikaeo ice cream da condensed milk ki zuba saiki kunna kiyi blending harsai yazama smooth shikenan kin gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@meenat2325 aikuwa yana Kara lfy sosai ga dadi. Nice presentation

Similar Recipes