Gala

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Waken soya
  2. Ruwan tsami or alorm

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki gyara waken soya ki jika shi in Dan ya jika kikai nika, bayan an niko sai a tace da abin tatta mai kyai

  2. 2

    Sai a zuba tukunya a daura kan wuta idan ta tafasa sai ki zuba ruwan tsamin ki ko alorm aciki

  3. 3

    I Dan ya kama jikin shi sai kwashe a buhu ko abin tata mai kyau sai saka a tray ki daura Abu mai nauyi akai yadda ruwan ciki zai matse da kyau

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kabiru Nuwaila sani
rannar

sharhai

Similar Recipes