Umarnin dafa abinci
- 1
Dought Ki samu bowl ki sa filawa sai ki sa butter ko man gyada sai ki samu egg ki sa ki kwaba sosai. Sai ki sa ruwan (ruwan dai-dai yadda zai karasa kwaba miki filawar ki) sai ki kwaba shi sosai. Ba a so ya yi ruwa-ruwa, ya yi dai-dai yadda za a iya murza shi a sa filling. Ki ajiye a gefe. Filling Ki samu
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Meat pie
Meat pie hanyace mai sauki wajan yiwa yara break Dan yanada saukin aiki bashida daukan lkc Baby hadejia -
-
-
-
Meat pie
Meat pie ne da akayi a abun gasa biredi,ba gashin cikin oven ba,gashin kan oven cikin mintuna qalilan,yayi laushi da dadi. Meenas Small Chops N More -
-
Croissants pie
Jaraba sabon Abu yanada dadin, ballantana ace abun Mai Dadi ne. Kwalama ce Mai qayatarwa Kuma da anci an qoshi. #kitchenhunt challenge# Walies Cuisine -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Meat pie
Wnn yana d dadi acishi da sahur tare da lemo ga rikon ciki#sahurricipecontestAyshert maiturare
-
-
-
-
Meat pie
Inason Cin meat pie sosai shiyasa nake yawan yinshi hardai na soyawa#myfavouritesallahmeal#sokotostate habiba aliyu -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16866819
sharhai