Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Ingredients:
  2. 3 1/2 cupsGarin shinkafa (farar shinkafa)
  3. 1 Cupcooked rice
  4. 1 Tablespoonyeast
  5. 1 tspbaking powder
  6. 2 Tablespoonsugar
  7. Albasa
  8. 3 cupsruwa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki zuba garin shinkafar a wuri Mai dan girma, saiki zuba cooked rice, yeast da ruwa ki
    motsa. Saiki samu wuri mai dumi ki rufe ki barshi ya tashi kamar 1-2 hours.

  2. 2

    Bayan ya tashi saiki motsa ki yanka albasa kanana ki zuba a ciki, saiki kara ruwa kadan, kisa baking
    powder ki motsa.

  3. 3

    Saiki samu kaskon suyan waina ki daura akan wuta ki zuba mai, Idan yayi zafi saiki zuba kullun masan
    ki barshi yayi kamar 2-3 minutes (on medium heat). Saiki juya dayan gefen shima ya soyu. Za'a iya ci da
    miya, pepper soup, zuma ko syrup.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Tee's Kitchen
Tee's Kitchen @cook_12461168
on
Abuja

Similar Recipes