Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki karya spaghetti ki zuba oil a kasko ki soya shi da onion in ya soyo sai ki zuba spaghetti ki tsaya a wajan ki dinga juyawa in tayi brown sai ki kwashe a matsani sai ki jajjaga tarugu ki yanka albasa ki soyasu ki zuba ruwan zafi sai ki zuba soyayyar taliyar ki a ciki ki zuba maggi gishiri curry peas in ta kusan dahuwa sai ki zuba carrot da green peppe, in ruwan ya tsotse ta dahu sai ki sauke

  2. 2
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
zainab Muhammad
zainab Muhammad @cook_14132580
on
Kano

Comments

Similar Recipes