Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20min
  1. Kanzo
  2. Kuli
  3. Tumatur
  4. Albasa
  5. Yaji
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Mai
  9. Latas

Cooking Instructions

20min
  1. 1

    Ki wanke kanzon ki se kizuba ruwan zafi idan ya jiku yayi laushi se kizuba yankakken latas tincture da albasa da sauran ingredients ki motse komai yabi jiki

  2. 2

    Your datun kanzo is ready enjoy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Fatima Ummi Tunau
on

Comments

Similar Recipes