Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Barzajjiyar masara
  2. Zogale
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Kayan kamshi
  6. Maggi
  7. Onga
  8. Mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke barjin ki zuba a bowl kisa mai da Maggi da onga ki yanka albasa ki zuba kiyi steaming.

  2. 2

    In ya fara laushi ki kwasheshi ki zuba a bowl ki saka mishi attaruhu da zogale ki zuba maggi da kayan kamshi in basu ji ba.

  3. 3

    Ki maidashi steamer ki sake steaming dinshi.

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Afrah's kitchen
on
Kano
cooking is my fav
Read more

Similar Recipes