Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafan tuwo
  2. Kubewa
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Mai
  6. Fish
  7. Nama
  8. Onion
  9. Kanwa
  10. Daddawa
  11. Ruwan nama
  12. Attaruhu sauce

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko xaki fara wanke shinkafanki seki dorata da ruwa ta dahu sosae tayi laushi seki tuka ki kwashe

  2. 2

    Seki ska mai a tukunya ki soya kayan miyanki kisa ruwan nama kisa daddawa sekisa maggi da gishiri sekisa kubewan kidansa kanwa kadan

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ameerah’s kitchen
Ameerah’s kitchen @cook_12717755
on
Kano

Comments

Similar Recipes