Taliya mai kayan lambu

Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553

Yarona yana son taliya

Taliya mai kayan lambu

Yarona yana son taliya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya, jajjagaggen tarugu da tattasai da albasa, mai, maggi da curry, karas, kabeji, gurji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora mai a wuta idan yayi zafi kisa albasa da kayan miya, ki barshi ya fara soyuwa saiki sa ruwa da curry da maggi, kisa karandinki da kika yanka,

  2. 2

    Kidan ruwanki sun tafasa saikisa taliya ki juya saiki barta ta dahu shikenan, idan zakici saikisa kabeji da gurji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

sharhai

Similar Recipes