Jelop din taliya mai kayan lambu

hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
Kano Nigeria

wannan taliya akwai dadi domin kuwa iyali sun chinyeta tas

Jelop din taliya mai kayan lambu

wannan taliya akwai dadi domin kuwa iyali sun chinyeta tas

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

na mutum shada
  1. taliya leda uku
  2. tumatir takwas
  3. 10attarubu
  4. tafarnuwa5
  5. 10magi
  6. Kori chokali 1
  7. 8karas
  8. hanta rabin kilo
  9. Mai Kofi daya da rabi
  10. gashiri chokali I

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nayayyanka kayan lambuna da hanta da albasa

  2. 2

    Sannannna Dora taliyar tadahu kadan nasauke sanan nasa mai awuta nazuba jajjagaggen kayan Miya nasa kori,magi,kayan kanshi, tafarnuwa na nabarsu suka soyu sanan nazuba karot da yankakkiyar hanta da albasa Suma nabasu tsoro sannan nazuba taliyar nayita juyawa harta hade jikinta nabarta ta dan turara sannan nasauke shikenan sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hadiza said lawan
hadiza said lawan @cook_14446590
rannar
Kano Nigeria
I'm Hadiza aged of 38 living within Kano municipal and I'm married. cooking is my fashion I really loved it more especially our traditional dishes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes