GarauGarau

Afrah's kitchen @Afrah123
#garaugaraucontest... Shinkafa da wake yana da makutar amfani jikin Dan adam sannan abn shaawa wurin ci .kusan kowa yana sonshi.
GarauGarau
#garaugaraucontest... Shinkafa da wake yana da makutar amfani jikin Dan adam sannan abn shaawa wurin ci .kusan kowa yana sonshi.
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki tsince wanke ki wankeshi ki sa a tukunya da ruwa kisa kanwa kadan ki dafa, in ya fara laushi sae wanke shinkafa ki zuba su dahu tare kiss maggi da onga.
- 2
Ki soya manja ki ajiye. Ki gyara salad ki yankashi da tumtir da albasa da cucumber da kwai dk ki yankasu ki jera. ki gurza karas ki zuba.
- 3
Aci lafiya
Similar Recipes
-
Garau garau
Shinkafa da wake abinci ne me Gina jiki musamman wake yana kara lfy da kuzari ajikin mutum,sannan kuma abinci ne ga ko wane bahaushe yake shawaarsa #garaugaraucontest Zhalphart kitchen -
-
Shinkafa da wake
Anty Jamila tace yau waye zae saka Mana girki a cookpad Wanda baya bukatar ka siya abu a kasuwa ??ma'ana dae kayi amfani da available ingredients da kk dashi a gida .Nace toh bari n duba naga me xn iya dafawa batare da nasiya komae ba 🤔sae na tuna Ina da dafaffan wake a fridge , ina da yankakken salad shima a fridge Ina da tumatir da albasa Ina da mai Ina da yaji kawae sae n yanke decision bari kawae nayi shinkafa da wake 💃 Zee's Kitchen -
Shinkafa d wake(garau-garau inji kanawa😂
Mu Dama asalin kanawa ansanmu dason shinkafa d wake shys bana gajiya da chinta Meenarh kitchen nd more -
Shinkafa da wake
Kasancewar ni maabociyar wake da shinkafa ce shiyasa nayita km tamin Dadi sosai idan nayi ta nakan ci ta akalla sau 4...hhhh Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
Garau garau (shinkafar da wake)
Zan Iya kin cin komai amma banda garau garau, zan Iya cinta awa ishirin da hudu. Ga dadi ga amfani a jikin mutum#garaugaraucontest Fateen -
-
Shinkafa da wake
Wato duk wani asalin bahaushe yasa Shinkafa da wake ( garau garau) ana girmama Shinkafa da wake ne bisa alfanun da take a jikin mutum mussàm ma wake yana Gina jiki #garaugaraucontest Fateen -
-
Garau garau
#garaugaraucontest.garau garau abinci ne da asalinshi yazo daga wurin hausawa. Kusan kowa yanasonta maza da mata. Zeesag Kitchen -
Shinkafa da wake (garau-garau)
#garaugaraucontest# shinkafa da wake abinci ne mai matukar dadi da dandano sannan yana da matukar amfani ga lafiyar dan adam musamman in akayi amfani da abubuwan da suka dace wajen sarrafa ta saboda suna dauke da sunadarai masu kara lafiya da kuzari. Umma Sisinmama -
-
Shinkafa da wake (garau-garau)
Ina son wake da shinkafa, abincine mai kara lafiya ga jiki. Ashley's Cakes And More -
Shinkafa da wake (garau garau)
Shinkafa da wake yana daya daga cikin abincin da nafiso a duk sanda zan dafa ina acikin farinciki musamman irin dahuwar da kakata takeyi#garaugaraucontest Fateen -
Shinkafa da wake me karas
Ina son shinkafa da wake iyalina ma haka suna murna sosae duk ranar d na girka💃 Zee's Kitchen -
Shinkafa da wake da mai da yaji, hade da Alayyahu
Inason shinkafa da wake musamman in da kayan lambu aciki,iya sani nishadi#garaugaraucontest Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies -
-
Shinkafa da wake(garau garau)
Yauma na sake dawowa da garau garau amma da farin wake wannan karan #garaugaraucontest Fateen -
Shinkafa da wake da mai da yaji da salak da tumatur
#GarauGarauContestShinkafa da wake abinci ne na hausawa mutanen arewacin nigeria,babba da yaro kowa yana son abincin ba don komai ba sai don dadin shi a baki da kuma kayatar da ido da yake yi.Wake da shinkafa bai tsaya a iya dadi ba,yana dauke da sinadarai masu karawa jiki lafiya da takaita hadarin kamuwa daga cutar ciwon zuciya,ciwon sukari da kansa.Haka nan yana taimakawa wurin daidata kibar jiki duk saboda sinadarin wake da ke cikin sa.Hakanan masana kiwon lafiya sunce duk wani abinci da aka hada shi da rukunin abinci mai kara kuzari(wake) yana karawa abinci lafiya sosai M's Treat And Confectionery -
Salad
Yanada matukar amfani ajikin dan adam kuma ga sauki wurin sarrafawa😍 Dan haka ina amfani da salad kusan ko wani abincina Zeesag Kitchen -
Shinkafa da wake
shinkafa da wake favourite dina kenan a gsky inason sa dayawa dan bana gajiya dashi ditijjerni96(k T A) -
Shinkafa da wake da sauce din alayyahu
Wannan girki yana da amfani ajikin Dan Adam , nayi shi ne sbd megidana yana son wake da shinkafa shiyasa a koda yaushe nake sarrafashi ta hanya da dama Afrah's kitchen -
Alalan Gwangwani
Hmm alalan gwangwani yana da matuqar dadi, yarana sukanyi murna a duk randa nayi, ga amfani a jiki musamman wake yana da mutuqar amfani a jikin dan adam#alalarecipecontestFatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
-
-
-
Faten wake
kitchenhuntchallange wake yanada amfani ga jikin dan adam, kuma fatensa akwai😋😋kitchenhuntchallange habiba aliyu -
Garau Garau
Wannan kalan abinci yana cikin abincin da nafi so. Haka miji na ma yana sonshi sosai, shi yasa a kullum nake kayatashi ta hanyoyi daban daban dan farantawa mai gida na. #garaugaraucontest Tastes By Tatas. -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7712660
sharhai (2)