Cooking Instructions
- 1
Ki gyarara farar ki ki ciremata gashi ki fece ta duk wata kazanta saita fita,
- 2
Kisaka ta a ruwan zafi kiwanke sai tafita saiki tsaneta kisaka mata gishiri kishanya a rana,
- 3
Idan tabushe kisaka ta a tukunya kiringa soyawa harsaita fara kamshi shine alamar ta soyu,
- 4
Saiki saka man ki oil a tukunya da albasa kiyayyaka kisoya sanna kisaka man a cikin farar kijuya tareda yajinki dakakke already kindaka shi da maginki saiki juya aci dadi lapia.
Similar Recipes
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7715270
Comments