Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki jika aya da dabino su kwana da safe sai ki markada su a injin markade kisa danyar citta ki markadesu tare har sai sunyi laushi

  2. 2

    Sai ki tace kamar sau uku sannan kisa madaran condesed kisa kankara ko kisa a firiji don yayi sanyi. Shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
rannar
Jos

Similar Recipes