Tabarmar bread

Rashida Abubakar
Rashida Abubakar @cook_16361569

Wani salo ne na canza launin bread

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

Minti talatin
  1. Biredi mai yanka yanka
  2. Kifin gwangwani(serdine)
  3. Mayonize da ketchup
  4. Kwai
  5. Busasshen biredi(bread scramble)
  6. Albasa
  7. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

Minti talatin
  1. 1

    Da farko zaki samu bread dinki mai yanka yanka ki ciccire gefe gefen Sai ki samu abun buda flour ki budashi tayi fadi.

  2. 2

    Sannan saiki samu kifin gwangwani ki tsiyaye mai ki juye a roba kisa cokali mai yatsu ki murza shi.ki saka mashi yankakkar albasa kadan sa sinadarin dandano Kadan.

  3. 3

    Sannan Sai ki zuba mayonise dinki da ketchup a guri daya saiki gaurayesu

  4. 4

    Saiki dauko bread dinki ki rinka shafa hadin mayonise da ketchup sai ki zuba wannan hadadden kifin gwangwanin kina nadeshi Kamar tabarma

  5. 5

    Bayan nan saiki fasa kwai ki tsoma bread din daya daya a ciki sai ki saka a busasshen biredi saiki soya da mai.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Cook Today
Rashida Abubakar
Rashida Abubakar @cook_16361569
rannar

Similar Recipes