Miyan alayyaho

Amcee's Kitchen
Amcee's Kitchen @Amina69
Zaria,kaduna State

Ganye nada mahimmanci ajikin dan adam #kadunagoldenapron

Miyan alayyaho

Ganye nada mahimmanci ajikin dan adam #kadunagoldenapron

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alayyaho
  2. Timatir guda gama
  3. Tattasai guda uku
  4. Tarugu guda biyar
  5. Albasa guda biyu
  6. chokaliGishiri kwatan karamin
  7. Magi guda shida
  8. Manja kwatan karamin Kofi
  9. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke timatir,tarugu,tattasai da albasa guda daya sai ki nika amma kar yayi laushi kisa acikin tukunya ki sa akan wuta,idan ruwan ya tsotse sai kisa manja ki soya miyan idan yayi kisa ruwa kadan da magi

  2. 2

    Zaki sa alayyaho a roba da gishiri kisa ruwa ki wanke ki zubar da ruwan ki kara sawa sai ki zubar da ruwan ki yanka kanana kisa acikin miyan

  3. 3

    Zaki wanke nama ki sa magi guda daya kisa ruwa yanda zai dahu idan yayi kisa acikin miya ki yanka albasa kisa sai ki barshi yayi Monti uku ki sauke za a iya ci da tuwan shinkafa ko shinkafa amma naci nawa da shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Amcee's Kitchen
rannar
Zaria,kaduna State
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes