Tuwan semo miyar kuka

rayya umar
rayya umar @cook_16702924
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A dora ruwa a wuta idan ya tafasa sai a ayi talgen garin kadan a roba a zuba cikin tafasasshen ruwan asa muciya a juya sosai sai a rufe ya dan dahu sai a tuka da sauran garin idan an gama a zuba ruwan zafi kadan a saman sai a rufe da dahu sannan a kara tukawa sai a kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rayya umar
rayya umar @cook_16702924
rannar

sharhai

Similar Recipes