Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki kwaba kayan hadinki ki kwaba kamar kwabin fanke amma ba da mai ba ba.
- 2
Sai ki dora kaskon suya kishafa mai kadan kisa kwabin fulawa a kaskon kina fadada shi. Sai ki gasa.za a iya ci da yaji,kunu ko miya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Super soft sponge cake
#Girkidayabishiyadayawannan sponge cake yayi dadi ga laushi sosai kamar bread M's Treat And Confectionery -
Fanken fateera
Wannan girkin yanada sauri, na koyoshi a Nan cookpad nayi amfani da recipe na sasher's kitchen sai na Kara wasu sinadai Kuma na Kara tawa fasaha, yarana sunyi farin ciki sosai yayi da sukaganshi a lunch box bayan cooler da girki a ciki sannan ga fateera a Leda sukaje islamiya suna murna 😀. Ummu_Zara -
-
Gurasa
Nayi shine na siyar ga dadi ba magana kowa yaji dadin shi Alhamdulillah. Ammie_ibbi's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
Cincin zagayayye
Wann cincin Akwai Dadi iyalina nasonshi duk Wanda yagwadashi zayji dadinsa Nasrin Khalid -
-
-
-
-
-
Pancake with salted caramel sauce
#Tnxsu'adNa tashi na ji ina son ykn breakfast da pancake amma kuma bana don cin shi haka sai nayi tunanin na taba ganin maryerms kitchen ta yi salted caramel saice nace bari in gwada in ci da shi,kuma Alhamdulillah the iutcome was wow😋,all tnx to cookpad and maryerms kitchen. M's Treat And Confectionery -
Gurasa mai kuli kuli
Itadai wannan gurasa makotanmu keyinta dan haka danashiga sainayi sha'awar gasawa muka kwaba tareHamzee's Kitchen
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8298410
sharhai