Danwaken flour

Maman Ammabua
Maman Ammabua @cook_16118813

Danwake abincin gargajiya ne mai kosar wa.

Danwaken flour

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Danwake abincin gargajiya ne mai kosar wa.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintuna30mintuna
2 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. Kuka2 table spoon
  3. Jikakken kanwa kadan
  4. Gishiri kadan
  5. Kwai
  6. Tumatur
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

Mintuna30mintuna
  1. 1

    Kidaura ruwan zafi atukunya kamin yatafaso kin zuba flour akwano kinsaka kuka,gishiri da jikakken ruwan kanwa sai ki kwaba ruwan zaitafasa sai kifara jejjefa danwaken acikin ruwan idan kingama sai ki tsame acikin ruwa

  2. 2

    Idan ruwan ya tsiyaya sai kizuba amazubi mai kyau kisaka yankakken tumatur da maggi da dafaffen kwai, acid dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Ammabua
Maman Ammabua @cook_16118813
rannar

sharhai

Similar Recipes