Makaroni da miyar tumatur tare da koslo

Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa daya
  1. Makaroni
  2. Kayan miya
  3. maggi
  4. kabeji,
  5. karas,
  6. kwai,
  7. kokumba,
  8. salad Kirin
  9. Sai kaza da na dafa ta dafu
  10. mai

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Sai da na tafasa ruwan zafi,yayi zafi sannan na xuba makaroni har ta dafu na saukar

  2. 2

    Bayan na zuba mangida ko manja ya soyu sai na xuba kayan miyan da na jajjaga,sai nasa maggi da kayan kamshin har yayyi,in miyar na bukatar ruwa na xuba in bai bukata sai na barshi har ya soyu

  3. 3

    Zan yanka kabeji da karas da kokumba kanana kanana,sai na yanka kwai dama na dafa shi na xuba ciki sai nasa salad kirim

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443
rannar

sharhai

Similar Recipes