Cooking Instructions
- 1
For dough,zaki Kwaba flour, baking powder,salt, butter ki dama da dan Tauri, sai kiyi rolling ki cire round shape
- 2
For The fillings, zaki daura Pan a wuta kisa mai ki zuba jajjagen albasa da attaruhu yadan soyu,already kin bare potato,kinyanka shi cube kin tafasa da dan gishiri, sannan ki kawo ki zuba a sauce din naki ki dan motsa idan yayi sai ki bari ya huce, sannan ki zuba a cikin dough dinki,kisa ruwa a bakin ki rufe sai ki danna bakin da fork, sai ki kada kwai ki shafe saman,sannan ki saka shi cikin oven ki gas..
Similar Recipes
-
-
-
Shepherd's Pie Shepherd's Pie
I love this dish, because I like beef and mash potato. Why not combine them? Michelle Kwan -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8354051
Comments