Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. cous cous leda daya
  2. ,tattase,attarugu
  3. albasa mai yawa
  4. ,mangyada
  5. sae kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dora ruwa cikin teacup a wuta inya tafasa ki dawko garin couscous ki juye ki gauraya ki rufe tukunya ki kashe gas,wasu gudun kamawa sukan saka mangyada.sae a sawke aci da sauce

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Fatima Isari
Fatima Isari @cook_16663324
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes