Kayan aiki

  1. shinkafan tuwo markadedde,
  2. yeast,
  3. salt n sugar kadan,
  4. garin qarago

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba yeast enki a cikin markadedden shinkafannan ki buga shi sosae sae ki rufe kaman na mintuna 40

  2. 2

    Sae ki bude ki zuba gishiri da sugar kadan ki buga sae ki dora non stick abun suyanki

  3. 3

    Kina zuba mangyada kadan sae ki debo hadin markadennan ki zuba kadan ki bazashi akan pan enki inya soyu ki daga kisa wani,

  4. 4

    Bayan kin qare sae ki zuba wannan garin qaragon akan gurasa da mai da albasa,zaki iya saka jam ko hadin salad ma kici ko kuma ki ci shi da shayi.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Fatima Isari
Fatima Isari @cook_16663324
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes