Pancake

Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
Kano State

Zaki samu fulawa madara gari eggs corn fulawa yest suger salt,

Pancake

Zaki samu fulawa madara gari eggs corn fulawa yest suger salt,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. fulawa madara gari
  2. eggs
  3. corn fulawa
  4. yest
  5. suger
  6. salt,

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sai ki dama madara da ruwa ki ajeye gefe guda

  2. 2

    Sai eggs kifasa shi shima ki kada shi sosai

  3. 3

    Zaki cakuda fulawa saikikawo ruwan madara da kwai ki zuba

  4. 4

    Akan fulawa kita motsawa har sai kinya yyi dai yan da kike so za

  5. 5

    Zakiga yafara kunfa kunfa taw ya motsu sai ki kawo abin

  6. 6

    Suya kisa awuta kisa wutar kadan kadan sai kifar gasawa. Shikena

  7. 7

    Sai ci da tea ko drinks

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes