Glazing din doughnut

maman ikhram
maman ikhram @cook_17119074

Akwai dadi Ku gwada

Glazing din doughnut

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Akwai dadi Ku gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

gp
5 yawan abinchi
  1. Condensed milk 1/2 kofi
  2. 1/2 tspcocoa powder
  3. 3 tbsMadara
  4. Doughnut iya bukatarki

Umarnin dafa abinci

gp
  1. 1

    Ki samu Condensed milk ki rabata gida 2 dayan kisa mata madara dayar kuma kisa mata cocoa powder ko jujjuyasu

  2. 2

    Sai ki zuba a farar Leda ki zuba mai cocoa powder sai ki dauko doughnut dinki ki shafa masa far in hadinki sakiyi kwalliya da mai cocoa dinki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman ikhram
maman ikhram @cook_17119074
rannar

sharhai

Similar Recipes