Soyayyen dankalin turawa da hadin nama

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116

#myfavouritesallahmeal musamman na hadawa megidanan wannan hadin a daren sallah kuma yaji dadinsa sosai

Soyayyen dankalin turawa da hadin nama

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

#myfavouritesallahmeal musamman na hadawa megidanan wannan hadin a daren sallah kuma yaji dadinsa sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mintuna talatin
mutun daya
  1. Dankalin turawa manya guda biyar
  2. Magi 1tspn
  3. Curry hlf tspn
  4. Kwai guda biyu
  5. Albasa karama daya
  6. Man soyawa
  7. Hadin naman:
  8. Soyayyan naman rago
  9. Magi daya
  10. Karas daya
  11. Koran tattasai
  12. Kwai daya
  13. Dakakken attaruhu kadan

Umarnin dafa abinci

mintuna talatin
  1. 1

    Da farko na bare dankalin sannan na raba shi a tsaye gida shidda sai na wanke na zuba ruwa na dafa shi ya dahu na tace.

  2. 2

    Na basa kwan a kwano nasaka magi da curry sai yankakkiyar albasa na kadashi na zuba dankalin acikin ruwan kwan na gauraya na soya acikin mai mai zafi yayi golden colour na kwashe.

  3. 3

    Na zuba mai kadan a kasko sannan nasaka dafaffen karas da attaruhu da albasa kadan na juya sannan na kawo naman na juye na barbada magi na gauraya komai ya shiga jiki na kwashe.

  4. 4

    Nazuba dankalin da naman da soyayen kwai a kwano na kawo dafaffan kwai na yanka a kai na barbada koran tattasai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
rannar

sharhai

Similar Recipes