Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali rabin kwano
  2. Gishiri rabin cokali karami
  3. Mai na soyawa
  4. 2Kwai
  5. Màggi star rabi
  6. 1/4Albasa
  7. 2Tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere dankàli sai ki yayyanka iyà girman da kike so. Sai ki wanke ki tsane à kwando ki barbada gishiri. Ki zuba mai a kasko yàyi zafi ki zuba dankalin ki soya.

  2. 2

    Ki fasa kwai ki jàjjaga tarugu da albasa ki zuba a ciki. Ki zuba maggi ki karkada. Ki zuba mai kadàn a frying pan sai ki zuba kwan ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Auwal
Maryam Auwal @cook_17291910
rannar

sharhai

Similar Recipes