Fatefaten dankalin turawa

Ummu Khausar Kitchen
Ummu Khausar Kitchen @1987kau
Kano

Girki ne da yara da tsaffi ke San sa sosai babana yana so don haka nake qoqarin yi masa in zani wurin sa yake samin albarka.

Fatefaten dankalin turawa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Girki ne da yara da tsaffi ke San sa sosai babana yana so don haka nake qoqarin yi masa in zani wurin sa yake samin albarka.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

half hour
mutum daya
  1. 10medium Irish
  2. Attarihu da albasa
  3. Mai
  4. Kayan dandandano
  5. gwangwaniKifin
  6. Curry,ounga da thyme

Umarnin dafa abinci

half hour
  1. 1

    Da farko zaki fere dankalin a yankashi moderate sai a wanke a zuba masa ruwa a aje a gefe.

  2. 2

    Sai a wanke kayan miyar a jajjaga,sai a kunna wuta a dora tukunya a zuba Mai da dan albasa in yayi zafi sai asa kayan miyar asoya sai a zuba ruwa kadan bada yawa ba in yayi yawa ba zaiyi kauri ba,sai azuba kayan dandandano a kawo dankalin a zuba a rufe.

  3. 3

    In ya kusa nuna sai a zuba su curry ounga da thyme din a zuba kifin gwangwani a juya sai a rage wutan a barshi ya qarasa yayi laushi sosai sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Khausar Kitchen
rannar
Kano
girki adon mace ina son girki mussaman namu na gargajiya.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes