Dafa dukan shinkafa, wake da zogale

Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
Sokoto

Ga dadi ga kuma samar da ingattatun sinadaran da jiki ke bukata.

Dafa dukan shinkafa, wake da zogale

Ga dadi ga kuma samar da ingattatun sinadaran da jiki ke bukata.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Ganyen zogala
  4. Attaruhu
  5. Tattasai
  6. Mai
  7. Albasa
  8. Gishiri
  9. Kifi
  10. Danyar citta
  11. Tafarnuwa
  12. Dandano
  13. Curry
  14. Thyme
  15. Bay leaves

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na tanadi kayan hadi kamar haka

  2. 2

    Na yi parboiling shinkafa da wake separately sannan na zuba mai a tunya na saka grated onions, citta, bay leaves, thyme, tafarnuwa na bashi mintuna biyu sannan na zuba grated attaruhu and tattase

  3. 3

    Bayan haka se na barshi ya soye har se da mai ya taso saman sannan na saka curry powder, dandano da kuma gishiri daidai yanda nake bukata sannan na saka busasshen kifi wanda already na jika da ruwan zafi, na wanke

  4. 4

    Na zuba ruwa kofi biyu na rufe har se da ya tafasa sannan na zuba shinkafa da wake na juya domin komai ya hade na rage wuta na barshi har sai da ruwan yayi kusan tsanewa sannan na wanke ganyen zogale tare da albasa na zuba aciki na juya har se da komai ya hade kamar haka

  5. 5

    Sannan na rufe tukunyar na bashi minti biyar sannan na kashe wuta na sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisa Ismail
Nafisa Ismail @Nazafat_empire
rannar
Sokoto
Ina sha'awar girke girke masu dandano da kara lafiya a jiki.
Kara karantawa

Similar Recipes