Caterpillar bread

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Mai
  3. Salt
  4. Suger
  5. Cornflour
  6. Cabbage
  7. Attaruhu
  8. Albasa
  9. Tafarnuwa
  10. Nama
  11. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki zuba fulawa sai ki kawo gishiri daidai taste da sugar shima haka ki zuba sae kisa cornflour kadan ki juya sai kisa mai.

  2. 2

    Idan kisa mai kadan kin juya sai kisa ruwa ki kwaba da dan tauri kar ya kai kwabin meatpie sai ki dan yaiyafa mai akan domin yyi laushi.

  3. 3

    Ki sami mincemeat ki sulala sai ki jajjaga attaruhu da albasa da tafarnuwarki ki zuba kisa mai da kayan dandano ki soya idan ya soyu dama kin yanka cabbege jin kanana-kanana sai ki xuba ki juya minti biu sai ki sauke.

  4. 4

    Sai ki dauko kwabin ki ki murxa ya yyi fadi sai kisa huka ki yanka gefan gefan sae ki xuba kayan hadin kina dora yanka akan abin shikenan haka zaki tayi har ki gama.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes