Jalof din shinkafa Mai hadi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
BAUCHI STATE AZARE
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Tafasasshiyar shinkafa
  2. Alayyahu
  3. Manja
  4. Nama
  5. Ganda
  6. Kifi
  7. Kayan miya
  8. Albasa
  9. Kayan dandano
  10. Daddawa
  11. Ruwan zafi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wanna sune abubuwan dazaki bukata, saiki daura Manja awuta kisa albasa kisoya sama sama, saikisa kayan miyanki Suma kisoyasu kisa ruwan zafi Wanda zaikarisa dafa shinkafar.

  2. 2

    Saiki saka nama,ganda(Wanda kinriga kindafasu dama)kisa kayan dandanon da daddawar sutafaso tare. Saiki zuba shinkafar intakusa nuna kisa alayyahu da kifinki saiki rufe kibarsu sudahu.

  3. 3

    Aci Dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
rannar
BAUCHI STATE AZARE

Similar Recipes

More Recommended Recipes