Alalan gongoni

Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
Kano State

Ina matukar kaunar alala saboda ina kaunar wake

Alalan gongoni

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina matukar kaunar alala saboda ina kaunar wake

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Wake kofi
  2. 8Attarugu guda
  3. Albasa guda 2babba
  4. 5Magi
  5. Gishiri rabin cukalin shayi
  6. Man gyada rabin gongoni
  7. Manja rabin gongini

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na wanke wakena tas babu dusa ko daya

  2. 2

    Sena gyara kayan miyana na wanke asa akan waken nan

  3. 3

    Sena bada aka kaimun markade

  4. 4

    Da aka kawo daman najika magi na sena xuba da gishirin da mayukana dana fada

  5. 5

    Sena juya na xuba dafeffen kwai da curry akai sena fara xubawa. A gonginin gasa cake nasera a madambacin na bayan na xuba ruwa akasan madam bacin

  6. 6

    Sena rufe harya turara.shinekenan see city.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aunty Subee
Aunty Subee @suwaiba26755
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes