Soyeyan dankali da miyar

Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zan fere dankalina na hausa,na yanka sai na wanke..dama na daura mai_gida a wuta idan yayi zafi sai nasa dankalin na barbada gishiri duba wa ina jujjuyawa har sai yyi yadda nakeso sai na kwashe

  2. 2

    Zan wanke kayan miya na sai na jajjaga nasa tafarnuwa..

  3. 3

    Zan daura mai_gida a wuta idan yayi zafi sai na zuba kayan miya,nasa maggi da kayan kamshi,zan barshi na tsawo minti ukku sai na saukar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nusaiba Suleiman
Nusaiba Suleiman @cook_16704443
rannar

sharhai

Similar Recipes