Kosan rogo

Khabs kitchen @cook_12518412
Cooking Instructions
- 1
Da farko xaki kara dafa dafaffen rogo,ki tsa nesa a colender,sai ki daka shi a turmi
- 2
Ki sa mai kadan a wuta,ki suya attarugu da albasa sama sama....ki yanka dafaffiyar hanta kanana kanana
- 3
Sai ki juya dakakken rogon a Babar roba,kisa maggi,attarugu da albasa da aka Dan suya,hanta ki jujjuya
- 4
Sai ki dinga dunkula kina fadi da shi
- 5
Ki suya a mai,me xafi kadan har yayi golden brown, sai ki kwashe kisa a takarda ya tsane mai
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/11741692
Comments