Cooking Instructions
- 1
Zaki jajjaga Tarugu tattasai albasa
- 2
Ki zuba ruwan dumi cikin garin rogonki se ki zuba ruwa kadan kada yayi ruwa seki zuba jajjagen cikin rogonki ki kwaba kisa dan gishiri
- 3
Ki aza manki a wuta idan yayi zafi se ki rika debo kwabinki kina dan tabashi kina sawa a mai
- 4
Idan yayi ja se ki kwashe
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/5792110
Comments