Dafaffiyar doya da sauce din kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 1/4madaidaiciyar doya
  2. gashiri kadan
  3. 5kwai
  4. kayan miya
  5. 1albasa
  6. 3maggi
  7. kayan kamshi kadan
  8. 5 cokalimai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A fereye doya a wanke a datsa ta sai a wanke a dora a wuta,a saka gishiri kadan,sai a dafa ta har tayi laushi,sai a sauke

  2. 2

    A wanke kayan miya a daka su sai a zuba a frying pan a dafa,sai a zuba mai a soya,a zuba maggi da kayan kamshi,sannan a fasa kwai akai ayi ta juyawa har ta soyu.

  3. 3

    Aci dafafgiyar doya da miyar kwai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
M's Treat And Confectionery
rannar
Zoo road,Kano,Nigeria
A Food biochemist by profession and a food lover by passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes