Meat pack

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan girkin akwai dadi ga kuma kawatarwa

Meat pack

Wannan girkin akwai dadi ga kuma kawatarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFulawa
  2. Butter 3 tbp
  3. Sukari 2 teaspoons
  4. Baking powder 1 teaspoon
  5. 1Kwai
  6. Nama, taruhu, albasa, curry,maggi
  7. Ruwa kadan

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A hada filawa da Sauran abubuwan busassu a juya asa butter a murje se abi da ruwa a kwaba se asa leda a rufe asa a cikin fridge ya sami 30 minutes

  2. 2

    A sa a chopping board a barbada filawa amurza yayi falan falan

  3. 3

    A dauko hadin naman zaka hada shi Kamar hadin meat pie se asa a tsakiyar Fulawa a tatttara bakin fulawar daga sama se akama wurin hadin naman a juya (kamar twisting)se a linko sauran fulawar bayan abin a shafa kwai a gasa tsahon 30 minutes aci dadi lafiya 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes