Kindirmo mai shinkafa

ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
Kano

Kowa ya bar gida....... Yana da matukar dadi ga amfani a jiki.

Kindirmo mai shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kowa ya bar gida....... Yana da matukar dadi ga amfani a jiki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsKindirmo
  2. 1 cupDafaffan shinkafa
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A sami roba mai tsafta a zuba Kindirmo, a kawo shinkafa a zuba cikin Kindirmon a gauraya sannan kuma a zuba suga yadda akeso a sake gaurayawa sannan a saka wajan sanyi Kafin a sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummusabeer
ummusabeer @cook_12539941
rannar
Kano
Cooking is my pride
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes