Pasta da macroni

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

#sokotobake Pasta da macroni Ina yiwa yara suje makaranta da shi suna sonta

Pasta da macroni

#sokotobake Pasta da macroni Ina yiwa yara suje makaranta da shi suna sonta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya 1/3 na 500g
  2. Marconi 1/2 na 500g
  3. 1/2 cokaliMai
  4. Anta 1 big
  5. 1Albasa karama
  6. Nikakken kayan Miya cokali 1
  7. 1/2 cokaliRuwan nawa
  8. 4Maggi
  9. 1/2 tCurry
  10. 1/3 tThyme
  11. Gishiri daidai dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba Mai a tukunya kisa Mai ki yanka albasa, sai yanka anta kanana kisa ta rubaba in tayi kamar haka kisa kayan Miya ki soya sosai, kisa Maggi, gishiri, curry, thyme kuba zuba

  2. 2

    Kisa ruwan nama sai ki rufe kibarshi ya tafasa, ki dauka taliyar ki kare sai ki yamutsa ta hade, sannan ki zuba cikin ruwa

  3. 3

    Ki motsa sai kibari ta Ida dahuwa, ki tafasa kwai ki yanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes