Frensh toast

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sliced bread
  2. Cheese
  3. Fish of your choice
  4. Mixed vegetables
  5. Tomatoe
  6. Onion
  7. Red pepper
  8. Maggi
  9. Yaji
  10. Olive oil
  11. 1egg for wash

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka albasa,tomato, red pepper kisa a bowl seki sa mixed vegetables da kifi

  2. 2

    Kisa cheese seki zuba maggi, yaji da olive oil ki hadesu ki ajiye gefe

  3. 3

    Seki dawko sliced bread 2, guda kicire tsakiya shi kamar yadan kike gani a picture seki shafa ruwa kwai akan bread daya

  4. 4

    Seki dora wadan kika cire tsakiya akan wadan kika shafama ruwan kwai seki zuba filling dinki, shi kuma tsakiya da kika cire sekiyi rolling ki yanka

  5. 5

    Ki dora Alan filling din sekiyi egg wash ki zuba ridi a kanshi kisa a oven ki gasa

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes