Mint & cucumber juice

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Lemon
  2. Cucumber
  3. Mint leaf
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za'a yanka cucumber da lemon da sugar da zuwan sanyi a zuba a blender a markada.

  2. 2

    Se a tace shknn.

  3. 3

    A Sha lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Zahra
Fatima Zahra @Zarah_treat
rannar
Sokoto

sharhai

Similar Recipes