Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki dafa zobo ki taceshi idan ya huce sai ki zuba sugar kadan sananan ki zuba fanta da Sprite ki yanka lemon da cucumber si motsa shikenan
- 2
Kisa a freezer yayi Sanyi ki sha
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Chapman
Wani nau'in lemone da zaka kasa bambance dandonon shi a lokaci daya ga karin lpia yana dauko da sinadarin vit-C Sumieaskar -
-
-
-
-
-
-
Chapman
Chapman Yana da dadi 😋😋sosai shiyasa nake yinshi Kuma GA Sarkin Yi😋😋#sokotostate habiba aliyu -
Chapman
Natashi narasa wani drinks zanyi kawai senace bari nayi Chapman tunda dama ban tabayishiba 🥰 Maman jaafar(khairan) -
-
Zobo chapman
#LEMU....wannan hadin sai kin gwada zaki bani labari uwargida saboda idan kina sha zama ki rasa me kike shane don bara ki banbance shi dana kanti ba Mrs Ghalee Tk Cuisine -
-
-
-
-
Chapman
#1post1hope lemom chapman na da matukar dadi da kayatarwa. A irin wannan lokacin na azumi yakan sanyaya zuqata sosai. Princess Amrah -
-
-
-
-
Watermelon chapman
#ramadanplanners wannan lemo yanada dadi sosai kugwada lokacin azumi da yanayin da muke ciki na zafi Nafisat Kitchen -
-
-
-
-
-
Chapman
Wato Chapman lemu ce mai saukin sarrafawa wadda baka bukatan ka dafa wani abu sai dai ka hada kawai kuma ga dadi ba karya Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10784331
sharhai